Akintoye da Igboho sun aika wa Tinubu wasiƙar buƙatar ficewar Yarabawa daga Najeriya
CIkin wasiƙar da Akintoye da Igboho suka aika wa Tinubu, sun ci gaba da cewa sun gaji da zama ƙasa ...
CIkin wasiƙar da Akintoye da Igboho suka aika wa Tinubu, sun ci gaba da cewa sun gaji da zama ƙasa ...
Ribadu ya ce aƙalla akwai makamai sama da miliyan 3 a hannun mugayen mutane a faɗin Najeriya.
Wannan babban laifi ne na cin amanar ƙasa, kuma ganganci ne ba ƙarami ba. Amma jami'an tsaro da suka haɗa ...
Ya kuma yi zargin cewa Abdullahi Ganduje ya ƙi biyan kuɗaɗen harajin da APC Reshen Mazaɓa ke karɓa a hannun ...
Matsayin Sufeto Egbetokun ya sabawa matsayin da Tinubu ya bayyana a bainar jama’a game da kafa ‘yan sandan jihar.
Sanata Marafa, wanda ya wakilci mazabar Zamfara ta tsakiya a majalisar dattawa tsakanin shekarar 2011 zuwa 2019
Zuwa yanzu Isiaka na tsare a hannun ‘yan sanda sannan dakarun sun fara farautar abokin Isiaka wanda tare da shine ...
Bayan haka sai gwamna Ododo ya garzaya da tawagar zuwa duba wasu ayyuka da gwamnatinsa ta aiwatar zuwa yanzu.
Ya yi kira ga sarakunan gargajiya da malaman addini da su hada hannu da su domin wayar da mutane kan ...
Ya ce ƙalubale ne wanda ya shafi kowa, kuma kowa na ciki, shi ya sa ake haɗa hannu baki ɗaya ...