Yadda ‘yan bindiga suka kashe manoma 25 suka yi garkuwa da mata da ‘yan mata da dama a jihar Neja
Jami’in hulda da jama’a na rundunar Wasiu Abiodun ya ce rundunar ta aika da jami’anta zuwa kauyukan Yakila, Tegina, Kagara
Jami’in hulda da jama’a na rundunar Wasiu Abiodun ya ce rundunar ta aika da jami’anta zuwa kauyukan Yakila, Tegina, Kagara
Haka Mataimakin Daraktan Hulda da Jama’a, Muhammad Dole ya bayyana a yau Alhamis.