Zan fito takarar mataimakin shugaban majalisar dattawa ko da APC ba ta yarda ba – Uzor Kalu
Tsohon gwamnan ya taba yin jam’iyyar PDP, amma a yanzu ya ci zabe ne a karkashin APC.
Tsohon gwamnan ya taba yin jam’iyyar PDP, amma a yanzu ya ci zabe ne a karkashin APC.
A binciken da muka yi mun gano cewa ‘ya’yan Orji na biyan Naira miliyan 13 duk shekara na haya.