Nasarar da Atiku ya samu ya jefa APC cikin ruɗani, ko su zaɓi ɗan Arewa ko su yi ritayar dole a siyasa tun yanzu – Kalu
Idan ba a manta ba tsohon mataimakin shugban kasa Atiku Abubakar ne yayi nasara a zaɓen fidda gwani na jam'iyyar ...
Idan ba a manta ba tsohon mataimakin shugban kasa Atiku Abubakar ne yayi nasara a zaɓen fidda gwani na jam'iyyar ...
Ya ce tunda ba su ganin daraja da mutuncin yankin Kudu-maso-gabas, ballantana har su yi adalci su bar wa yankin ...
Ana tuhumar Thodore Orji da dan sa Chinedu kan harkallar kudaden jihar, sama da fadi da kudaden jihar da sauran ...
Masu gaba da ni sun dauka zan zama shugaban kasa cikin 2023, shi ya sa su ka yi tunanin datse ...
Babu wani tsari na karba-karba a jam'iyyar APC, kowa zai iya fitowa takara ya nemi duk wata kujera daga ko ...
An samu Kalu da laifin karkatar da naira bilyan 7.65 zuwa aljihun sa.
A nan Najeriya dai ana ci gaba da shar’ar zargin wawurar naira bilyan 7.2. Sai dai kuma cikin watan jiya ...
Tsohon gwamnan ya taba yin jam’iyyar PDP, amma a yanzu ya ci zabe ne a karkashin APC.
A binciken da muka yi mun gano cewa ‘ya’yan Orji na biyan Naira miliyan 13 duk shekara na haya.