Real Madrid za ta sayi Kylian Mbappe naira biliyan 114.7
Naira biliyan 114.7 ne daidai da fan miliyan 240.
Naira biliyan 114.7 ne daidai da fan miliyan 240.
Dan wasan Barcelona, Umtiti ne ta jefa wa Belgium kwallo dayan da ya makale har karshen wasa.