An kama tireloli dankare da mutane za su shigo Kaduna daga Kano
Kwamishinan da Jami'an Tsaro sun tare wadannan motoci ne a Kauyen Sabon Gida dake iyaka da Jihar Kaduna da Kano.
Kwamishinan da Jami'an Tsaro sun tare wadannan motoci ne a Kauyen Sabon Gida dake iyaka da Jihar Kaduna da Kano.
Jihar Kaduna na da akalla mutum 5 da suka kamu da cutar coronavirus a kasar nan, ciki har da gwamnan ...
Wani matafiyi da ya dawo daga kasar Ingila ya ci zarafin wasu malamn asibiti saboda tilasta masa da suka yi ...
Alhamdu lillah, Tsira da Amincin Allah su tabbata ga shugabanmu Annabi Muhammad SAW.