NUT: Malaman jihar Kaduna za su fara yajin aiki daga ranar 23 ga Nuwamba
Kungiyar Malamai NUT a jihar Kaduna ta sanar cewa za ta shiga yajin aiki daga ranar 23 ga watan Nuwamba.
Kungiyar Malamai NUT a jihar Kaduna ta sanar cewa za ta shiga yajin aiki daga ranar 23 ga watan Nuwamba.
Kungiyar Malaman Jami’o’in Nijeriya, ASSU ce ta bayyana haka a ranar Litinin da safe.