RAGE YAWAN FICEWAR JAMI’AN LAFIYA: Gwamnatin Barno za ta biya likitoci ‘yan asalin jihar alawus din miliyoyin naira – Zulum
Gwamnatin jihar Borno ta bayyana cewa ta ware naira miliyan 200 domin biyan likitoci 150 alawus a jihar.
Gwamnatin jihar Borno ta bayyana cewa ta ware naira miliyan 200 domin biyan likitoci 150 alawus a jihar.
Shugabannin sun ce hakan na yi wa fannin lafiyar Najeriya lahani matuka musamman yanzu da ake buƙatar su ruwa a ...
Suleiman ya kuma ce jami’an lafiya da dama na ficewa daga jihar zuwa wasu jihohi ko kasashen waje don neman ...
Kungiyar NARD ta yanke shawarar fara yajin aiki bayan zaman da kwamitin zantarwar ta yi a Yuli a jihar Legas.
Shugaban kungiyar Emeka Innocent wanda ya sanar da haka ya ce kungiyar ta dauki wannan maraki ne a zaman da ...
Cikin watan Oktoba ne Kungiyar Likitoci ta Najeriya (NMA) ta ce aƙalla 24,000 ne kaɗai a Najeriya, sauran sun gudu ...
"A kudancin ƙasar nan likita ɗaya ne ke kula da mutum 30,000. Amma a Arewa akwai ma inda likita ɗaya ...
An tabbatar da cewa fiye da ƙwararrun likitoci 'yan Najeriya 5,000 ne su ka tsallake zuwa Ingila a cikin shekaru ...
Ministan ya ce ma'aikatar lafiya za ta hada hannu da hukumar ma'aikatan gwamnati domin fito da tsarin daukan ma'aikatan da ...
A kotun dai an yi doguwar musayar maganganu tsakanin lauyan gwamnati, babban lauya Tobichukwu da kuma lauyan Ƙungiyar Likitocin NARD