LA LIGA: An dakatar da Diego Costa wasanni 8, saboda surfa wa alkalin wasa zagi
Kwamitin Ladabtar Da 'Yan Wasa ya zauna shekaranjiya Laraba, inda aka yanke wa Costa hukuncin hana shi buga wasanni 8 ...
Kwamitin Ladabtar Da 'Yan Wasa ya zauna shekaranjiya Laraba, inda aka yanke wa Costa hukuncin hana shi buga wasanni 8 ...
Messi ya ji ciwo ne jiya Asabar a wasan su da Valancia, wanda aka tashi 2:2 a filin Camp Nou.
Wannan shekarar ce ta 13 da Messi ke buga kwallo a kungiyar Barcelona.