SIYASA ROMON JABA: Rawar da Hakeem ya taka wa Buhari da APC, kafin a maida shi saniyar-ware
Hakeem Baba Ahmed ne ya yi shugabancin jam’iyyar CPC na jihar Kaduna.
Hakeem Baba Ahmed ne ya yi shugabancin jam’iyyar CPC na jihar Kaduna.
Bayan haka ya ce wannan ficewa daga APC da yayi ba shi da nasaba da shugaban majalisar dattijai, Bukola Saraki ...