Gobara ta kone ofisoshi 17 na sakatariyar karamar hukumar Gwale
Mun samu kiran gaggawa da misalin karfe 03:43 na safe daga Abdullahi Hassan cewa gobara ta tashi a sakatariyar Gwale.
Mun samu kiran gaggawa da misalin karfe 03:43 na safe daga Abdullahi Hassan cewa gobara ta tashi a sakatariyar Gwale.
Rumfar zaɓen dai ta na Mazaɓar Ƙaramar Hukumar Gwale, Kuntau Science Acadamy, wajen Afforestry, Kano.
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta bayyana cewa ta kama wasu maza su biyar da suka yi lalata da wani ...
Abin ya faru ne a unguwar Yakasai Quaters, dake Kano.