Ba mu harbi direbobin da suka yi zanga-zanga a Abuja ba –’Yan sanda
Kwamandan Shiyyar Gwagwalada da Kwali ya sa baki a wurin masu zanga-zangar.
Kwamandan Shiyyar Gwagwalada da Kwali ya sa baki a wurin masu zanga-zangar.
Sanarwar ta ce ana yawan zargin su da dibga kananan sace-sace, fashi da makami da sauran kananan laifukan da ba ...