Ganduje, gogarman da aka kama ya na danna daloli aljifai, ya karfafa Hukumar Hana Rashawa ta Jihar Kano
Kakakin Yada Labarai na Ganduje, mai suna Abba Anwar ne ya bayyana haka a cikin wata sanarwa da ya fitar.
Kakakin Yada Labarai na Ganduje, mai suna Abba Anwar ne ya bayyana haka a cikin wata sanarwa da ya fitar.
Sannan kuma jami'an sun kama wasu matasa da da suka shahara wajen damfarar mutane ta yanar gizo, wato 'yan yahoo-yahoo.