Ghali Na’Abba ya ɗora laifin matsalolin ƙasar nan kan masu mulki
Ya nuna damuwa dangane da yadda gwamnoni ke yin kaka-gida a shugabancin jam'iyya da ƙarfa-ƙarfa kan ikon Majalisar Dokoki ta ...
Ya nuna damuwa dangane da yadda gwamnoni ke yin kaka-gida a shugabancin jam'iyya da ƙarfa-ƙarfa kan ikon Majalisar Dokoki ta ...
Cikin mahalarta taron har da Ayo Adebanjo na Afenifere, Chukwuemeka Ezeife na Ohaneze-Ndigbo da sauran su.
Duk da cewa Ghali bai fadi inda ya dosa ba ko kuma jam'iyyar da zai koma, alamu sun nuna zai ...
Duka abubuwan da yayi alkawarin yi, bai yi ko daya ba.