Idan Aka Rasa Mafita Ta Siyasa, Daga Abdullahi Muhammad Abushawesh, Jakadan Falasɗin a Najeriya
Ku ɗin nan a matsayinku na al’ummar duniya, da shugabannin addinai, da shugabannin siyasa, da masu tasiri a cikin rayuwar ...
Ku ɗin nan a matsayinku na al’ummar duniya, da shugabannin addinai, da shugabannin siyasa, da masu tasiri a cikin rayuwar ...
Ban san irin kalaman da zan yi amfani da su domin nuna jimamin mu ba." Haka Tedros ya bayyana a ...
Dubban Falasɗinawa ne ke zaman mafaka a cikin cikin asibitin, ciki har da likitoci da majiyyata marasa lafiya.
Ganin yadda tayin tsagaita wutar ya raba kan Zauren Majalisar, sai ba a yi amfani da tayin wanda Rasha ta ...
A birnin Landan dai dubban masu zanga-zanga sun yi dafifi da jerin gwano a ilahirin tsakiyar birnin a ranar Asabar.
An raba Falasɗinu wadda ke ƙarƙashin mallakar Turawan Ingila zuwa gida biyu, inda bangare ɗaya ya zama ƙasar Isra'ila, cikin ...
Amma dai wannan labari duk hikayoyi ne kawai na karin-gishiri, da ke nuna irin munin barnar da aka yi.