• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    TSUMAGIYAR KAN HANYA: An umarci ‘yan sandan Abuja su riƙa binciken motar ko wa kuma ko ɗan wa

    Kotu ta daure magidancin da ya guntile hannun abokinsa kan zargin lalata da matarsa

    Jami’an Kwastam sun kama haramtattun kaya na miliyoyin naira a Katsina

    Hukumar Kwastam ta kama haramtattun kaya na naira biliyan 6.6 a jihar Ogun

    American University of Nigeria Student -Crt- Google

    Malaman jami’o’i na roƙon a biya su albashin wata da watannin da aka riƙe masu

    ‘Yan sanda sun damke faston da ake zargin yayi wa ‘yar shekara 19 fyade

    Kotu ta yanke wa mahaifin da ya yi shekara 9 yana lalata da ƴa’ƴan sa mata biyu

    Ƴan sanda sun kama magidancin da ya yi wa matar makwabcinsa fyade

    ABUJA: Kotu ta daure wasu ‘yan mata biyu saboda yawon gulmace-gulmace a unguwa

    Kotu ta tsare matar da aka kama tana madigo da ‘yar shekara 8 a Kaduna

    Mahukunta a Abuja sun kama ƴan iskan gari mutum 400 da motoci 50 da suka karya doka

    Tinubu ya naɗa tsohon ministan Abuja, Modibbo, Kakanda, Baba-Ahmed mashawarta a ofishin mataimakin shugaban kasa

    ‘Yan sanda sun kama tsohon da ya yi wa ‘yar shekara hudu fyade a Katsina

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    DARAJAR ƘWALLON ƘAFA TA KOMA SAUDIYA: Karim Benzema zai riƙa ɗaukar albashin kusan Naira Biliyan 100 a shekara, a ƙungiyar Al-Ittihad

    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    BIDIYO: Yadda rufe iyakar Najeriya da Nijar, ya jefa mu cikin tsananin fatara, da halin kakanikayi a yankin Katsina – Saidu

    Yadda SSS da Jami’an Gidan Kurkuku suka kwashi ‘yan kallo a kotu, saboda Emefiele

    BIDIYO: ‘Duk wanda ya ci kuɗin Tallafin Korona a Jigawa sai ya amayo shi’ – Gwamna Namadi

    BIDIYO: ALhazan Kano sun gama shiri tsaf don ‘Hawan Arafat’ – Alhussain Maiwada

    JERIN SUNAYE: Jami’o’i 51 da ba za su dauki dalibin da ya ci kasa da maki 180 a jarabawar JAMB ba

    TSARIN BAI WA ƊALIBAI RAMCE: Abubuwan da suka wajaba ɗalibai da iyaye su sani

    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

No Result
View All Result

TSAKANIN ISRA’ILA DA FALASDINU: Salsalar Rikicin Da Ba Ya Karewa Har Duniya Ta Tashi

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
May 23, 2021
in Labarai
0
TSAKANIN ISRA’ILA DA FALASDINU: Salsalar Rikicin Da Ba Ya Karewa Har Duniya Ta Tashi

Dandazon mayakan Romawa sun ci Yahudawa (Bani Isra’ila) da yaki shekaru 70 bayan Annabi Isa (A.S), wato shekaru 500 kenan kafin haihuwar Annabi Muhammadu (SAW). Ba cin su da yaki kadai su ka yi ba, Romawa sun fatattaki Yahudawa daga Jerusalem, su ka warwatsu cikin duniya.

Romawa sun ruguza babban ginin bautar Yahudawa da sauran wuraren bautar su.

Bayan zamani mai tsaro su kuma mahara dakaru na Byzantine daga Constantinople, Turkiyya kenan a yanzu, su ka darkaki Romawa da yaki har su ka fatatake su daga Jerusalem.

Jerusalem na cikin yankin da ake kira Levante, wanda a yanzu ya hada da Syria, Lebanon, Falasdinu, Jordan, Isra’ila (Jerusalem ta wancan lokacin), wani yankin Turkey, Greece, da Gabacin Libya.

Jihadin Musulunci Bayan Wafatin Annabi (SAW):

Yankin Levante da mashahuriyar Daular ‘Mesopotamia’, wato su Iraqi kenan a yanzu da Babyloniya da mayakan Akkadiya da Sumeriyawa sun fada hannun Musulmi a zamanin Halifa Umar bin Khattab (RA).

Haka ita ma Daular Fasha wato Iran a yanzu da Shaam da Alkahira da Askalan da sauran biranen da su ka hadu su ka yi Masar da Afrika ta Arewa da Jerusalem da Falasdinu, duk sun fada hannun Musulmi a zamanin Halifa Umar (R.A).

Nasarar Musulmi A Falasdinu:

Wannan yaki kusan shi ne gumurzun da a baya Musulmi ba su taba yin yaki mai tsanani irin sa a baya ba. Ya faru shekaru uku ko hudu bayan wagatin Annabi (SAW), 636 A.D.

A lokacin dakarun Musulmi sun yi galaba kan dakarun Byzantinawa a karkashin kwamandan su Heracluus, inda su ka kwashi kaahin su a karkashin kwamandan Musulmi Khalid bin Walid.

Dakarun Musulmi sun ci Falasdinu da Jerusalem da yaki, su ka murkushe Byzanrinawan da su ka kori Romawa a Jerusalem. Su kuma Romawa dama su ne su ka kori Yahudawa, fiye da shekaru 500 kafin Musulmi su ci yankin da yaki kenan. Kamar yadda aka bayyana a farkon wannan rubutu.

Yadda Halifa Umar (R.A) Ya Datsa Falasdinu:

An raba Falasdinu gida biyu: Akwai yankin ‘Jund al-Urdunn, wato Jordan, wanda kunshi Galilee da Acre.

Akwai kuma Jund Filastin, wato Falasdinu, inda aka yi mata hedikwata a Lydda ko kuma (Lod/Lud).

Jerusalem kuwa can ne aka gina Masallacin Asqa, wato Baitil Muqaddis, masallaci na uku mafi daraja ga Musulmi. Ko da yake akwai tarihe-tarihen da su ka nuna an gina masallacin tun shekara 40 bayan da Annabi Ibrahim (A.S) ya gina Dakin Ka’aba a Makkah.

Litattafan tarihi sun nuna cewa Musulmi sun amince Yahudawa su koma su zauna bayan korar su da aka yi fiye da shekaru 500 daga kasar su, Jerusalem.

Halifa Abdulrahman bin Marwan, wanda ya hau Halifancin Daular Musulunci a karashin mulkin Banu Umayyah, ya sa aka gina hasumiyar nan da ake kira ‘Dome of the Rock’ (Qubbat al-Sakra) a Jerusalem.

Bayan kawar da mulkin Daular Banu Umayyah a Shaam cikin shekarar 750 A.D, Daular Abbasiyawa ta kafa mulki ita kuma Bagadaza (Iraq).

Yayin da Daular Fatimiyyah ta kafa mulki a Afrika ta Yamma a karkashin Halifa Hakim, ta mamaye Masar da Palasdinu. Ita wannan Daula wadda ta mabiya Shi’a ce, ta rika kwankwatsar Kiristoci da Yahudawa. Ta rusa babban Cocin Jerusalem cikin 1009 A.D.

Haka nan kuma musamman Musulmi mabiya Sunni a Falasdinu sun sha kwankwatsa, a matsayin ramuwar-gayyar shekara da shekarun da mabiya Sunni su ka yi su na azabtar da mabiya Shi’a.

‘Crusade’: Yakin Ramuwar Gayyar Kiristoci A Kan Kasashen Musulmi:

Bayan shekaru 90 da rusa babban Cocin Jerusalem, wasu daulolin Faransa sun fara kwakkwaran shirin kwato wasu kasashen da musulmi su ka mamaye da kuma kai na su sabbin hare-haren, wato ‘crusade da ‘reconquesta’. Kalmar ‘reconquesta’ yaren Sifananci (Spain) ne. Za mu dawo kan wannan yakin a Spain.

Dakarun ‘crusade’, wato yakin kisan kiyashin da Kiristoci su ka yi wa musulmi a duniya, sun tashi rundunonin yaki daban-daban a cikin 1094 A.D bisa tsare-tsaren Sarki Urban III na Faransa.

Dalilan Yake-yaken ‘Crusade’ A Jerusalem Da Falasdinu:

1. A kasashen Turai an rika baza labarai da hikayoyin karya da gaskiya dangane da zarge-zargen gallazawar da Musulmi ke wa Kiristoci a yankin ‘Levante’, yankin da ya hada da Jerusalem da Falasdinu.

2. Turawan Yamma masu zuwa ziyara Jerusalem sun rika komawa gida su na baza labaran ana gallaza masu idan sun je Jerusalem da Falasdinu.

3. Akwai dalili na tsananin son yin ramuwar-gayya.

4. Akwai masu tsantsar akidar addinin Kiristanci da ke ganin cewa idan su ka yi ramuwar-gayya, to su ma ‘jihadin Kiristanci’ kenan su ka yi.

5. Masu tsantsar ra’ayin Kiristanci na ganin kwato Jerusalem da Falasdinu a hannun Musulmi zai sa su samu tsira a gobe kiyama.

6. Akwai dalili na jin haushin yadda aka ci garin Antioch da yaki, gari mai dimbin tarihi ga Kiristici, inda Peter da Paul zu ka rayu.

Yakin Kwace Jerusalem Daga Hannun Musulmai:

Dakarun Kiristoci ‘yan ‘Crusade’ sun samu galabar kewaye Jerusalem cikin watan Yuni, 1099. Sun ci birnin da yaki a ranar 15 Ga Yuli, 1099.

An kashe dubun-dubatar Musulmai a Jerusalem, har ta kai ga masu bada labaran hikayoyin da ba su inganta ba sun rika bada labarin cewa jinainan Musulmai ya rika kwaranya a kasa har sai da zurfin sa ya kai kafar wanda ke kan doki na iya tabo jinin da ke gudana a kasa. Wato jini ya kai daidai gaban doki kenan.

Amma dai wannan labari duk hikayoyi ne kawai na karin-gishiri, da ke nuna irin munin barnar da aka yi.

Yakin Shekarar 1187: Salahuddeen Ayyuby Ya Kwato Jerusalem Daga Hannun Kiristoci, Ya Sake Gina Masallacin Baitil Muqaddis.

Tags: AbujaFalasdinuHausaLabaraiNajeriyaNewsPREMIUM TIMES
Previous Post

Yadda Tankar man ferur ta yi bindiga, ta raunata mutum 51 a Kano

Next Post

Da gangar Westerhof ya ki tafiya dani gasar cin kofin duniya a 1994 – Tijjani Babangida

Ashafa Murnai

Da gangar Westerhof ya ki tafiya dani gasar cin kofin duniya a 1994 - Tijjani Babangida

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Wike ya soke lasisin mallakar filayen wasu jigajigan Najeriya ciki har da Peter Obi
  • Kotu ta daure magidancin da ya guntile hannun abokinsa kan zargin lalata da matarsa
  • Kotu ta bada belin mutumin da ke zargin wani da sace masa ‘gaba’
  • Hukumar Kwastam ta kama haramtattun kaya na naira biliyan 6.6 a jihar Ogun
  • DOKAR HANA ZIRGA-ZIRGA: Garƙame mu da aka yi a Kano ya jawo mana hasara a Kasuwa, an jefa mutane ciki takura

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.