Jami’an kiwon lafiya 812 suka kamu da Coronavirus
Takwas daga cikin su kuwa duk a yanzu haka su na Cibiyar Killace Masu Cutar Coronavirus a Idu, Abuja.
Takwas daga cikin su kuwa duk a yanzu haka su na Cibiyar Killace Masu Cutar Coronavirus a Idu, Abuja.
Omolola ya yi kira ga gwamnati da ta ware isassun kudade domin kula da fannin kiwon lafiya a kasarnan.