SABUWAR HARKALLA: Bankin Duniya ya fallasa kumbiya-kumbiyar da kamfanonin Chana 6 ke tabkawa a Najeriya
China Railway Construction (International) Nigeria Company Limited.
China Railway Construction (International) Nigeria Company Limited.
Har yau babu wanda ya fiton ya karyata labarin wanda wannan jarida ta fallasa.
Duk yawancin wadanda PREMIUM TIMES ta tuntube su domin su kare kan su, ko kuma ta tuntubi kakakin yada labaran ...