Cikin Kwana 90 Talauci Zai Ragu Idan Aka Bawa Kananan Hukumomi Kudinsu, Daga Mustapha Soron Dinki
Talaucin karamar hukuma ne ya shafi talaka, tunda mulkin karamar hukuma yafi kusanci dashi.
Talaucin karamar hukuma ne ya shafi talaka, tunda mulkin karamar hukuma yafi kusanci dashi.
Bugu da kari kuma ga Boko Haram da al-Shabab na ci gaba da kashe mutane ba-ji-ba-gani.