Lamido, Saraki da Kwankwaso sun yi ganawar sirri a Bamaina
Saraki ya yi takaitacciyar magana da Hausa, inda ya shaida wa shugabannin jam’iyya dalilan sa na neman takara.

Mustapha Lamido dai daya daga cikin 'ya'yan tsohon gwamnan jihar Sule Lamido ne.