BAUCHI: Sheikh Dutsen Tanshi ya yi gudun hijira, ya na zargin gwamna Bala na farautar sa
Idris ya nuna ƙarara ya na goyon bayan ɗan takarar APC, Abubakar Sadiq, wanda ya faɗi zaɓen a yawan ƙuri'u ...
Idris ya nuna ƙarara ya na goyon bayan ɗan takarar APC, Abubakar Sadiq, wanda ya faɗi zaɓen a yawan ƙuri'u ...
Haka kuma Kotun Ƙoli ta kori ƙarar da aka shigar kan Gwamna Babajide Sanwo-Olu na Legas.
Daga cikin masu tambayar yadda har titin kilomita 11 a Bauchi zai lashe Naira biliyan 10.3, shi ne tsohon sanatan ...
Ta ce Amaechi borin-kunya da ƙarairayi kawai ya ke yi, saboda ya cika mutane da abin da ya kira 'zuƙi-ta-malle.'
Ya ce hijirar ta su ta na zuwa ne a daidai lokacin da Sojojin Najeriya ke ci gaba da kwankwatsar ...
Gwamna Bala ya ce jihohi da da kananan hukumomi za su shiga gaba wajen raba hatsin da duka katan abincin ...
Gidado ya ce gwamnan ya raba wa mahajjatan wannan kudi ne yayi da ya kai ziyara masaukin yan asalin jihar ...
Jam'iyyar APC ta ƙi amincewa da sakamakon zaɓen gwamnan Jihar Bauchi, wanda Hukumar Zaɓe ta Ƙasa, INEC ta bayyana cewa ...
Wasu bayanai sun nuna cewa ita ma NNPP ta na rabon taliya, to amma dai wakilin mu bai tabbatar da ...
Tsohon kakakin majalisar Tarayya, Yakubu Dogara ya ja zugan ƴan APC tare da tawagar ɗan takarar gwamnan jihar Abubakar Sadique