ƘUDIRIN GYARAN DOKAR ZAƁE: Matakin da za mu ɗauka tunda Shugaban Ƙasa ya ƙi sa wa dokar hannu -Gbajabiamila
Sekibo ya ce waɗanda suka rattaba hannun sun fito ne daga jam'iyyu daban-daban, kuma ana sa ran sake samun ƙarin ...
Sekibo ya ce waɗanda suka rattaba hannun sun fito ne daga jam'iyyu daban-daban, kuma ana sa ran sake samun ƙarin ...
Sakataren Gwamnatin Jihar Neja Ahmed Matane ne ya bayyana haka a cikin wata sanarwa da ya fitar a ranar Asabar ...
Ya ce amfanin gonar da aka noma ta hanyar 'greenhouse', ya fi ɗaukar tsawon lokaci bai lalace ba, fiye da ...
Wata majiya ta shaida wa PREMIUM TIMES cewa motar jami'an kwastan ta ƙwace, inda ya afka cikin mutane ta banke ...
Sakataren Riƙon Jam'iyyar APC ya bayyana cewa jam'iyyar ba za ta kai ga yin takarar fidda-gwani a zaɓen shugaban ƙasa ...
PREMIUM TIMES HAUSA ta gano cewa ana sayen buhun niƙaƙƙen garin masara buhu ɗaya har naira 26,000 mai cin kwano ...
Lawan tantirin barawo ne, an fi sanin sa da lakabin ‘Abba Kala’ ko Abba Swags, kuma ya taba zama gidan ...
Tun a cikin shekara ta 2010 ce aka yi kirdado da kintacen za a rage mutanen da ba au mu'amala ...
Za kuma a kashe Naira biliyan 3 wajen siyo takin zamani domin siyar wa manoma a farashi mai sauki.
Da EFCC ta Tsare Ka, Gara Masu Garkuwa Su Tsare Ka -Shehu Sani a BBC Hausa