Yadda Ƴan bindiga suka kashe mutum uku suka yi garkuwa da mutane da dama a jihar Katsina
Dutsen Reme Low-Cost Funtua, Gozaki dake Kafur da Dan Rimi na daga cikin wuraren da 'yan bindiga suka kai farmaki.
Dutsen Reme Low-Cost Funtua, Gozaki dake Kafur da Dan Rimi na daga cikin wuraren da 'yan bindiga suka kai farmaki.
Sanarwar ta ce a cikin kuɗin kwangilar akwai ladar biyan yadda za a yi wa jami'an tsaron Najeriya horon yadda ...
Minista Lai Mohammed ya ƙara da cewa "abin da gwamnatin tarayya ke yi ba abu ba ne da za a ...
Shehu ya tabbatar cewa rundunar ta aika da jami'an ta domin ceto daliban da ƴan bindigan suka tafi da su.
Kwamishina Yekini ya ce tuni an garzaya da waɗanda suka ji rauni asibitin sojoji na 44 domin a basu magani.
"An kai mutanen asibiti domin duba lafiyar su daga nan za a damkasu hannun shugabannin kananan hukumomin su domin a ...
Ya ce yawaitar tashe-tashen hankula a ƙasar nan sun sa ana bibiya da canja takun tsarin daƙile bazazanar tsaro a ...
'Yan bindigan sun far wa kauyukan a ranakun Alhamis da Juma'a inda har dabbobi suka sace daga waɗannan kauyuka.
Ya ce sojojin sun kashe 'yan bindiga 8, sun ceto mutum 56 da aka yi garkuwa da su sannan ta ...
Bayan haka a jihar Neja ne sifeton 'yan sanda ɗaya ya rasa ransa a Kauyen Bangi dake karamar hukumar Mariga.