‘Yan Sarasuka: Sunayen matasan da aka kama a Kaduna da Zariya

0

Gwamnatin jiha Kaduna ta kama wasu matasa 42 da laifi tada zaune tsaye da yai wa mutane kwace dauke da makamai.

An kama su ne a unguwannanin Kaduna da Zaria suna ko kwace ko aikata ta’addancin da suka ake kira ‘yan shara.

Za a gurfanar dasu a gaban kuliya.

Ga sunayen

Tudun Wada, Zaria:

1. Salisu Abubakar
2. Kabiru Auwal
3. Isyaku Ibrahim
4. Salisu Musa
5. Shamsudeen Ahmed
6. Mohammed Ibrahim
7. Ali Tukur

Kabalan Doki, Kaduna

1. Aliyu Auwal
2. Abba Yusuf
3. Sadiq Balarabe
4. Sharif Abdullahi
5. Mustapha Aliyu
6. Bashir Ibrahim
7. Najib Yusuf
8. Daddy Yusuf

Kawo, Kaduna

1. Ahmed Abdurasak
2. Ibrahim Hassan
3. Abdulsalam Mohammed
4. Umurana Shuaibu
5. Mohammed Ibrahim
6. Hamisu Umar
7. Sadiq Ismail
8. Gadafi Yusuf
9. Hassan Shuaibu
10. Zailani Magaji
11. Jibril Idris
12. Mansur Sani
13. Ismail Dahiru
14. Mukailu Yusuf
15. Sani Nasiru
16. Aminu Sanusi
17. Rabiu Musa
18. Umar Tanimu
19. Ibrahim Idris
20. Mohammed Abdurahaman
21. Mohammed Abdullahi
22. Shabale Adamu

Bayan haka gwamnati ta sanar da sunayen wasu da za agurfanar dasu gaban kuliya saboda ayyukan ta’addanci da suka yi da mallakar makamai ba da izini ba.

1. Haruna Usman
2. Badiya Garba
3. Saleem Shuaibu
4. Ashiru Abdullahi

Share.

game da Author