Fina-finan Hausa 10 da sukayi zarra a 2016

4

Ga fina-finai 10 da suka samu karbuwa a wannan shekara duk da cewa wadansu da yawa sun burge ‘yan kallo mun bi masoya finafinan kuma ga wadanda wannan gidan jarida PREMIUM TIMES ya kawo muku.

10 – Khalifa – Ahmad Ali Nuhu da Adam Zango ne suka nuna bajintarsu a Film.

9 – Akwai Dalili – Adam Zango, Nafeesat Abdullahi, Aisha Tsamiya sun burge ‘yan kallo

8 – Ramlat – Zaharaddeen Sani, Fati Washa da Nuhu Abdullahi sun burge burge ‘yan Kallo

7 – Bani Ba Aure – Sarki Ali Nuhu ne ya nuna bajintarsa a wannan fim din.

6 – Zinaru – Jamila Nagudu, Mustapaha Naburaska, Rabiu Rikadawa.

5 – Rabin Raina – Rahama Sadau, Adam Zango

4 – Yazeed – Adam Zango, Tijjani Faraga, Al-amin Buhari sun burge ‘yan kallo

3 – ‘ Yar Fim – Hafsat Idris ne jarumar da ta fi burge mutane a wannan fim din.

2 – Dankuka – Ko haufi babu wannan fim din ya burge dinbim masoya finafinan Hausa saboda irin bajintar da Adamu Gwanja ya nuna a fim din. Horo Dan mama, Falalu Dorayi ma ba’a barsu a baya ba.

1 – Basaja – Basaja Takun Gidan Yari, shine ya na daya a namu lissafi.

Share.

game da Author