NEJA BA LAFIYA: An arce da Madawakin Zungeru da matan sa biyu, mutum 18 sun nutse a ruwa wajen gudun tsira
An tabbatar wa PREMIUM TIMES cewa an kuma yi awon-gaba da Madawakin Zungeru, Al-Mustapha Mustapha, tare da matam sa biyu