‘YAN LEGAS: Mutum milyan 4.5 duk ’yan kwaya ne – Buba Marwa
Marwa ya bayyana cewa akalla mutum milyan 4.5 na hada-hadar saye, sayarwa, fatauci da safarar muggan kwayoyi a Jihar Lagos.
Marwa ya bayyana cewa akalla mutum milyan 4.5 na hada-hadar saye, sayarwa, fatauci da safarar muggan kwayoyi a Jihar Lagos.
Gwamna Ikpeazu ya bada umarnin gurfanar da masu gidajen da suka ajiye karuwan su na kwana zaman haya a ciki.