Idan nine Allah ya ba kujerar majalisar Kaduna ta Arewa, zan rike mutane da adalci – Bello El-Rufai
Bello El-Rufai zai fafata da Sama'ila Suleiman na jam'iyyar PDP a zaɓen 2023.
Bello El-Rufai zai fafata da Sama'ila Suleiman na jam'iyyar PDP a zaɓen 2023.
Idan ba amanta ba Samalia Suleiman ya rike mukamin dan majalisa har sau biyu karkashin jam'iyyar APC ne.
Allah ne kawai ya tsirar da mataimakin gwamna Samaila domin wannan hari sun nemi sai sun kashe shi ne amma ...
Daya daga cikin iyalan sa ya shaida cewa ya yi raduwar farad daya ne, domin ba wai yana kwance bane ...