CUTAR DAJI: Wayar da kan mutane game da cutar zai taimaka wajen dakile yaduwar ta – Inji Aisha Buhari
Aisha ta fadi haka ne a taron wayar da kan mutane game da cutar wanda gidauniyar ‘Medicaid Cancer’ ta shirya.
Aisha ta fadi haka ne a taron wayar da kan mutane game da cutar wanda gidauniyar ‘Medicaid Cancer’ ta shirya.
An shirya wannan taro ne domin tattauna matsalolin dake hana samun ci gaba a fannin kiwon lafiyar kasar nan.