Gwamna Zulum ya hana sojoji yi wa mazauna garuruwa biyu kwasar-karan-mahaukaciya
Jakana na kilomita 45 daga hanyar shiga Maiduguri daga Kano da Damaturu, Mainok kuwa kilomita kusan 65.
Jakana na kilomita 45 daga hanyar shiga Maiduguri daga Kano da Damaturu, Mainok kuwa kilomita kusan 65.
An kori sojojin da aka kama su na garkuwa da kuma fashi da makami