JI-TA-JI-TAR ƘARIN KUƊIN FETUR: ‘Ba za mu ƙara kuɗin fetur ba, kowa ya sha abin sa kan Naira 617 a sauƙaƙe’ – NNPCL
Kyari ya bayyana haka ga manema labarai, bayan ganawar sa da Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima.
Kyari ya bayyana haka ga manema labarai, bayan ganawar sa da Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima.
Lamarin ya taso daga wani ƙorafi da Miram Onuoha ta gabatar, wata ɗaya bayan PREMIUM TIMES ta fallasa harƙallar.
Wasu kuma cewa su ke yi wannan tsadar rayuwa za ta iya yin tasirin da matasa za su ƙara shiga ...
Daga nan sai Mele Kyari ya yi watsi da Babban Mataimakin sa, aka daina komai da shi, Kyari ya rungumi ...
Shugaban Hukumar, Farouk Ahmed ne ya bayyana haka ga manema labarai, bayan kammala ganawa da manyan dillalan fetur.
Da ya ke a lokacin akwai 'yan ƙarambosuwa a harkar cire tallafin fetur, an yi ittifaƙin adadin kuɗin ba daidai ...
A sanarwa da kamfanin mai na kasa ya fitar ranar Laraba, kamfanin ya kara kudin litar mai daga naira N189 ...
Kawu ya miƙe tsaye ya nemi a gaggauta yin bincike domin a gano yadda NNPCL ya biya Naira biliyan 20 ...
Shugaban NNPCL Mele Kyari ya ce a duk wata Najeriya ta na kashe fiye da naira biliyan 400 wajen biyan ...
Buhari ya ce a ƙarar sa da aka shigar an ƙi bin matakan da shari'a ta tanadar, don haka kotun ...