‘Yan sanda sun kama mutum 4 da ake zargi da yin garkuwa da mutane a jihar Adamawa
Rundunar 'yan sandan jihar Adamawa ta kama wasu mutane hudu da ake zargi da yin garkuwa da mutane a jihar.
Rundunar 'yan sandan jihar Adamawa ta kama wasu mutane hudu da ake zargi da yin garkuwa da mutane a jihar.
'Yan sanda sun cafke wani dan kasuwa da ya zama likitan karfi da ya ji a Adamawa