Za a raba maganin Zazzabin Cizon Sauro kyauta a Najeriya
An sarrafa SMC ne domin samar da kariya wa yara kanana daga kamuwa da zazzabin cizon sauro a lokacin damina.
An sarrafa SMC ne domin samar da kariya wa yara kanana daga kamuwa da zazzabin cizon sauro a lokacin damina.
Kira ga gwamnatin Najeriya da ta maida hankali wajen dakile yaduwar Zazzabin Cizon Sauro