KIRANYE: An dai ji kunya, domin mutane na sun yi mini halacci, Ina godiya – Inji sanata Dino
Har yanzu dai sanata Dino na asibiti kwance bayan dirowa da yayi daga motar 'yan sandan a Abuja.
Har yanzu dai sanata Dino na asibiti kwance bayan dirowa da yayi daga motar 'yan sandan a Abuja.
Hukumar ta ce za ta fara duba takardun da kuma fara aiki akai daga ranar 3 ga watan Yuli.