Bankin IMF ya nuna fushi kan yadda ‘yan Najeriya su ka ƙi rungumar tsarin ‘eNaira’
Zuwa ƙarshen Nuwamba 2021 akwai asusun eNaira walet 860,000. Kun ga adadin bai ma kai kashi 1 na yawan asusun ...
Zuwa ƙarshen Nuwamba 2021 akwai asusun eNaira walet 860,000. Kun ga adadin bai ma kai kashi 1 na yawan asusun ...
Bankin Duniya (World Bank) ya ce yawan masu fama da ƙuncin rayuwa, fatara da talauci a Najeriya zai kai mutum ...
Hukumar NNPC ta ce a cikin watanni takwas su ka gabata, ta kashe naira biliyan 816 wajen cike gurbin tallafin ...
A kan haka ne ma ta ce za a hukunta duk wanda ya kasa cika sharuɗɗan tara kuɗaɗen shigar da ...
To babbar matsalar ita ce yadda ba su iya samun dalar a farashin gwamnati, tilas sai sun saya da tsada ...
Gwamnatin Buhari za ta tsula farashin litar fetur, amma za a rika bai wa talakawa naira 5000 su rage raɗadin ...
Amma idan aka cire tallafin fetur da na kuɗin lantarki, an kamo hanyar saisaita matsalolin ƙaranci kuɗi a hannun gwamnati ...
Shugabar IMF ce Kristalina Georbina ce ta bayyana haka a ranar Litinin.
Kokarin hakan ne ya sa Najeriya ta garzaya garzayawa har Bankin IMF domin neman rufin asiri.
Buhari ya ce duk jami'i ko ma'aukatar da ta kuskura ta karya wannan umarni, to zai yaba wa aya zaki.