‘Yan sanda sun kama barayin yara masu karbar katin waya kafin su sake su a Kano byAisha Yusufu November 16, 2017 Magaji ya ce sun kama su ne tare da yara 7 da suka sace.