Ɗandaudu, Bobirisky ya yi nadamar lika takardun naira da ya yi a wajen biki, ya roki sassauci a kotu
Temitope ya ce Bobirisky bayan ya ga bidiyon a ofishin su ya amsa laifukan da ake zargin sa da su.
Temitope ya ce Bobirisky bayan ya ga bidiyon a ofishin su ya amsa laifukan da ake zargin sa da su.
Adeoye ya ce dakarun sun kama wadannan mutane a maboyar su dake dajin Igboji inda anan suka kashe mahara biyu.
SSS dai sun shigar da ƙarar neman sammacin kama Emefiele a wasiƙar da su ka aika wa Babbar Kotun Tarayya, ...
Damilola ta ce wata rana ta fita yin cefane inda bayan da ta dawo ta iske kayanta a waje wasu ...
Ikponmwosa mai shekaru 31 ya ce ya fada hannun wadannan mutane a loka in da ya nemi ficewa daga Najeria ...
zamanin da ire-iren wadannan cututtuka kan kama manyan mutane ne wato wadanda suka tsufa
Wasu tsitaru daga Hadeja suka nuna goyon baya ga Sarki Tukur, amma dakarun Yusufawa suka murkushe su.
Binciken ya nuna cewa tsakanin shekarar 2014 da 2018 an samu raguwar yaduwar cutar a kasashen Nahiyar Afrika.
Kotu ta ce za tayi wannan zama ne ranar 28 ga watan Oktoba.
Hakan kuwa na nuni da cewa har yanzu malamin na fama da wasu lalurori da ke nuna ya na jin ...