Dalilan da ya sa na fice daga PDP na koma PRP – Hafiz Abubakar
Tsohon mataimakin gwamnan jihar Kano, Hafiz Abubakar ya koma jam'iyyar PRP daga PDP.
Tsohon mataimakin gwamnan jihar Kano, Hafiz Abubakar ya koma jam'iyyar PRP daga PDP.
Kakakin Hafiz, Abdulwahab Ahmad ne ya mika wa PREMIUM TIMES kwafin takardar.