Boko Haram sun sake kashe da dama a sabon harin da suka kai wa sojoji a Gudumbali
Gudumbali can ne hedikwatar Karamar Hukumar Guzamali, inda aka kashe sojojin Najeriya da dama
Gudumbali can ne hedikwatar Karamar Hukumar Guzamali, inda aka kashe sojojin Najeriya da dama
NAN ta ce sai da aka shafe awa 12 ana fafatawa.