MATSALAR TSARO: Majalisar Dattawa za ta bincike yadda aka yi walankeluwa da Naira biliyan 500, kuɗin kafa CCTV kyamara a Abuja
Majalisar Dattawa ta yanke shawarar binciken yadda aka yi walankeluwa da Naira biliyan 500 ta aikin kafa CCTV kyamara a ...