An cafke matar da ta sace ‘yar wata a kasuwa byAisha Yusufu May 24, 2018 0 Rundunar 'yan sanda sun cafke wannan barauniya ce a daidai tana kokarin shiga mota a tashar Ketu.