RASHIN TSARO: Buhari ka tashi tsaye tun kafin wuri ya kure – Emeka Anyaoku
Cikin makon da ya gabata dai Buhari ya fuskanci caccaka daga dimbin jama’a dangane da tabarbarewar tsaro.
Cikin makon da ya gabata dai Buhari ya fuskanci caccaka daga dimbin jama’a dangane da tabarbarewar tsaro.
Kuma ya yi fatan ba za a yi sake rikici ya barke a lokacin zabe da kuma bayan gdanar da ...