GWANINTA KO GURGUNTAKA: Yadda malejin cinikayyar Najeriya ya riƙa rawa da ƙafa ɗaya cikin watannin Juli zuwa Satumba -NBS
Wannan sikeli na nufin hada-hadar cinikayya a cikin watannin bai yi wa Najeriya rinjayen da ya kamata ta samu ba.
Wannan sikeli na nufin hada-hadar cinikayya a cikin watannin bai yi wa Najeriya rinjayen da ya kamata ta samu ba.
Mai Shari'a ya dage sauraren shigar da karar, ya ce a koma kotu ranar 4 Ga Agusta, domin ci gaba ...
Tuni dai PDP ta tsaida Bello Matawalle a matsayin dan takarar gwamnan jihar.
Ruwan inji Adeyemi, ya malala musu ne daga kan wani tsauni ba zato ba tsammani.