Ina nan a musulma, karya akeyi mini wai Ina shirin yin ridda zuwa addinin kirista – Inji Rahama Sadau

0

‘Yar wasan finafinan HAUSA wanda aka kora daga farfajiyar ta ce karya ne akeyi mata yadawa da akayi tayi Wai ta na shirin yin ridda ta koma addinin kirista.

Ta ce duk abinda za tayi ba zai kai ga tayi ridda ba saboda haka masu yada hakan su daina.

Har yanzu dai Rahama na kasar Amurka domin cigaba da amsa gaiyatar shahararren mawakin nan Akon.

Share.

game da Author