Amurka ta saka sunayen wasu ‘yan Najeriya shida da suke tallafawa kungiyar Boko Haram cikin jerin sunayen wadanda ta kyamata a duniya
Biyu daga cikin wadanda aka yankewa hukuncin, Surajo Muhammad da Salihu Adamu, an yanke musu hukuncin daurin rai-da-rai yayin da ...