An kama barauniyar da ke yi wa ‘yan acaba tayin alawa, da sun sha sai su mika mata mukulli byAisha Yusufu August 30, 2018 An kama barauniyar da ta yi kokarin sace babur din dan achaba a jihar Katsina