Gwamnatin Yobe zata biya dalibai likitoci albashi duk wata byAisha Yusufu January 19, 2018 Gwamnati za ta kashe Naira miliyan 41, 392, 560 wajen biyan dalibai duk shekara.