KAI DUNIYA: Kwanaki 11 bayan an yi garkuwa da wani yaro dan shekara 3, jami’an tsaro sun ceto shi a Kano
Mahaifin yaron ne ya sanar wa 'yan sanda bacewar yaron sa, da yayi kwanaki 11 a wajen barayin.