Za a yi wa yara 900,000 allurar rigakafin bakon dauro a Enugu
Ossai ya yi kira ga iyaye da su tabbata sun kai 'ya'yan su allurar rigakafin da zaran an fara.