Tsohon Kwamishinan Jigawa ya koma APC da magoya bayan sa 10,000 daga PDP
Tare da Ruba magoya bayan jam'iyyar PDP 10,000 suka canja sheka daga jam'iyyar PDP zuwa APC.